Filin jirgin saman kasa da kasa na Sunan, wanda kuma aka fi sani da filin jirgin saman babban birnin Pyongyang, shi ne filin jirgin sama na farko na kasa da kasa na Jamhuriyar Jama'ar Koriya ta Arewa, wanda ke da tazarar kilomita 24 daga arewacin Pyongyang.
Kamfanin Hong Kong PLT ne ya ba da umarnin sake gina filin jirgin a ranar 30 ga Yuli, 2013.